INGANTACCN HADIN GWANDA DA KANKANA
- Kankana
- Gwanda
- Abarba
- Ayaba
- lemun zaki
yadda zaku hada
hmmm wan nan shi ake kira same gida tsalle ko kuma sa kishiya tagumi
Duk wa innan kayan dana lissafa zaki hadesu waje guda ki nukashi sai ki zuba Zuma kisha safe da yamma abun ba a magana