MAGANIN KARIN NI’IMA-MATSI DA KUMA SANYI (NA MATA)

Wannan fa’ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata sannan yana karawa mace niima sannan kuma yana matse mace sosai da koma kamar budurwa.

YADDA ZA’AI SHINE:

Da farko za’a samu garin hulba chokali 1 garin bagaruwa rabin chokali sai a hada da ruwa kamar kwanan sha sai a tafasa sosai idan aka sauke yadan huce sai mace da rika tsogunno a ciki, ko kuma ta rika kama ruwa dashi safe da yamma.

Idan da dama sai ta samo auduga ta dangwalo man Habbatus saudat tayi matsi dashi.

Insha Allahu za’aga abin mamaki sosai

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!