YADDA AKE HADIN BAWON RUMAN DON RAGE TUMBI

Zaki nemi kayan hadi kamar haka

  • Garin bawon ruman
  • Man habbatus sauda
  • Man albasa
  • Man jirjir
  • Man kadanya

Bayani

Zaki samu garin bawon ruman sai ki tafasa ki taca ki zuba dukkan man sai ki dunga sha.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!