KINSAN SIRRIN DAKE CIKIN KWALLIYA KAFIN MIJINKI YA TASHI BACCI

malaman ilimi sanin halin Dan adam, sukace duk abinda ka Fara gani a ranar daka tashi bacci, shine zai dinga yawo a tunanin ka a ranar.
Ki tashi tunda asuba farko 4 kafin ya tashi daga bacci.
Ki wanka , Ki kwalliyar Ki ,
Idan kina da Yara Ki tabbata kin tsabtace duk Inda suka bata fitsari KO wani Abu.
Inda Kika zo tashin Sa daga bacci Kada Ki daka masa tsawa Haba amarya.
ki samu kumatu Sa Ki masa hot kiss wanna sirrin ne daya bude Ido abinda zai Fara gani Kyakkyawar Sura Ki.

Ki gwada Ki gani Amma Kada Ki yarda mijinki ya Riga Ki tashi daga bacci.

Kin buga sosai amarya Kada Ki zama Sai 9 Ina koda zaki koma bacci Sai ya tafi office.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!