YADDA ZAKU HADA SABULUN FIDDA TABO DON GYARAN JIKI
- misscoroline soap
- shary soap
- aloebera soap
- garin alkama
- zuma
- kanwarki kadan
- lemon tsami bari
yadda za’a hada
Sai ki goga su ki zuba zuma a ciki da lemon tsami da kanwar ki kwaba. Ki dinga shafawa a fuskarki minti biyar kafin ki shiga wanka, idan kuma Zaki yi wanka da shi Zaki dinga wanke fuskarki.