HADADDEN TSUMIN AMARYA DA UWARGIDA
Tsumin Baure
- Sassaken baure
- kanunfari
- mazarkwaila
- zuma
Yadda Zaku Hada
farko kiwanke baure kizuba atukunya da wadatacen ruwa kibarshi yadahu sosai, saiki sauke kicire itace kimaida ruwan kan wuta kizuba kanunfari da mazarkwaila kirufe yacigabada dahuwa saiki sauke kitace kizuba awani wuri kisa a fridge yadanyi sanyi kisa , idan yakwana dole saikin dumama sbd teste din zai canza saidai idan kinada fridge, idan zakisha kizuba zuma aciki.