YADDA AKE HADIN RUWAN BAGARUWA DON MATSI
Abubuwan bukata
- Garin yayan bagaruwa
- Garin kanunfari
- Ganyen magarya
- Miski
Yadda za’a hada
Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki tafasa ki tace ruwan ki zuba miski ki dunga zama a cikin ruwan