MAGANIN ƘARANCIN SHA’AWA. DA RASHIN NI’IMA GA MATA
abubuwan bukata
- CITTA
- KANINFARI
- GARIN GORUBA
- KURKUR TURMERIC POWDER
- GIRFA CINNAMON
Yadda za’a hada
Idan aka sami waɗannan abubuwan guda 5 azuba su a turmi a dakesu, ariƙa dafa shayi dasu anasha, safe da yamma.
Za'a samu waraka daga wannan matsala din , Kuma sha'awa zata qaru sosai da izinin Allah.