MAGANIN CIWON SANYI A SAUKAKE

Abubuwan bukata
- hulba
- bagaruwa
- man habbatussauda
Yadda za’a hada
yadda za’ayi abin shine a hada bagaruwa da hulba a tafasasu sai idan ya dan huce sai a zauna ciki sannan kuma a shafa man habbatussauda kamar yadda za’ayi matsi insha Allah.