MAGANIN TSUTSAR CIKI.

IDAN KUN KARANTA KU TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA.

Alhamdulillah bayanin mu na yau insha Allah harda na masu fama da tsutsar ciki, insha Allah zamuyi bayanin maganin ta da yardar Allah zaa rabu da ita,ba tare da wani kashe kudi ba.

ABINDA ZA’A NEMA.

  • Mau khal
  • Man Habbatussauda.

YADDA ZAA HADA.

Zaka debi ruwan khal chokali 1 sai ka zuba man Habbatussauda rabin cokali a cuya kasha,zakai haka sau uku a rana tsawon kwana 11 insha Allah zaka rabu da wannan cuta.

JAN HANKALI.

Banda masu Ulcer.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Check Also
Close
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!