ISKA MAI FITA TA GABAN MACE
hakika ita wannan iskar tana fita ne abisa dalilin budewar
da al’aurar mace tayi ( farji ) a dalilin yawan haihuwa
maganin abun shine ki nemi maganin da zakiyi amfani
dashi wanda zai sanya ki samu tsukewa da matsewa daga cikin abubuwa da ake amfani dasu.
- alimun
- man shanu
- ganyen magarya
- ganyen zogale
Yadda za’a hada
shi ganyen magarya idan kika dafashi tare DA alimin kika tace sai ki rikka zama a cikinsa tun DA dan dumi