Matasa Ga Dama Ta Samu: Kamfanin Samar Da Kayan Abinci Na BUA Zai Dauki Sabbin Ma’aikata
Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Kamfanin samar da kayayyakin abinci na Bua Zai dauki sabbin ma’aikata.
Kamar yadda kuka sani kamfanin Bua yana daya daga cikin manyan kamfanonin da suke samar da kayayyakin abinci dama sauran kayayyaki na amfanjn yau da kullum a fadin nigeria dama sauran kasashen africa, hakanne yasa kamfanin yayi shura waje samar da kayayyakin amfanin yau da kullum.
A yanzu haka wannan kamfanin zai dauki sabbin ma’aikata dan haka idan kana bukata ga yadda tsarin yake:
Bangarorin da za a dauki aikin:
- IT Support Officer
- IT Support Manager
- Head, SAP Automation & Delivery
- SAP Implementation Lead – Sales & Supply Chain
- SAP Implementation Lead – Procurement
- SAP Implementation Lead – Finance
Wadannan sune bangarorin da za a dauki ma’aikata dan haka idan kans bukatar aikin saika danna Apply Now dake kasa, ka zabi bangaren da kakeso kayi aikin saika cike bayanan da suka bukata sanna kayi submit kuma ka tura CV dinka.
Apply Now
Allah ya bada Sa’a