MATSALAN DAUKEWAR SHA”AWA DA JIN ZAFI YAYIN …..

Daukewar Sha’awa da kuma Jin zafi yayin saduwa, suna daga cikin alamomin Jinnul Aashiq
Watakil kina yawan ciwon kai, kuma kina mafarkin wani Namiji yana zuwa miki da siffar mijinki ko d wata siffar daban, yana Jima’I dake
Maganin abun shine ku garzayaa wajen Qwararru aharkar Ruqyah wadanda suka iya fada da Jinnul Aashiq su dubaki su taimaka muku da Rukyah da kuma magani

Amma kafin nan ki samu

  • garin Sazabu
  • ko kuma na
  • Albabunaj
  • ko hulba kamar cokali 2

ki tafasashi sannan ki surka ki rika zama aciki
Sannan ki samu Man Albabunaj ko man Sazabu ki rika yin matsi dashi
Insha Allahu ni’imarki da Asha’awarki zasu dawo.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!