SIRRIN DAKE CIKIN AYA,KWAKWA,DABINO.

Da farko Zaki hade su wuri daya iya adadin da kike bukata sai ki wanke ki zuba a roba ki baru su jiku ,idan suka jiku saiki yi blending ka tace ka sha cup daya da safe daya da yamma, kada ka sa sugar kada ka sa Zuma kada ka sa madara kada ka sa flavour, ka sha a yanda ka hada natural drinks ne very healthy.

Amfaninsu a jikin dan adam

  • Neman karfin sha’awa
  • Samun ruwan maniyi
  • Maganin kasala da yawan gajiya.
  • Maganin rama wacce bata dalilin ciwo ko jinya ba.
  • Karfin jiki da kuzari.
  • Maganin zafin ciki da tashin zuciya.

  • ,Masu low sperm count da motility

Wankin ciki daga cushewa

Karin ni’ima ga mace mai bushewar gaba

Mace mai shayarwa zata samu ruwan nono mai yawa mai lafiya.

Namiji ya sha bayan an kammale saduwa nan take za a maida abunda ya zuba.

Mai neman karfin kokolwa ya zanka sha zai yi mamaki.

Mai neman jini da ruwan jiki masu lafiya.

Namijin da ke shirin yin aure ya zanka sha kullum wata biyu kamin auren zai yi mamaki idan an yi aure domin da yardar Allah za a yi saurin samun juna biyu.

Samun bacci da hutu mai dadi a jiki.

Wallahi wannan yafi a sha maltina ko cocacola,ko duk wani kayan sha na zaqi na roba kona kolba.

A jarraba aga abin mamaki insha allahu

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!