Matsalan Rashin sha awa ga mace
akwai matanda basayin sha’awa ko basa jin dadin saduwa ko ni’imarsu ta dauke, to yanda za’a magance wannan matsala shine sai kisamu.
- zangarniyar zogale,da ya’yanta gadaya
- karanfani
- citta
- masoro
- kinba
yadda zaku hada
sai ki dakesu guri daya su zama gari,sai ki rinka shan wannan hadi a shayi safe da yamma,ki gwada ki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino ajuwa mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki insha allahu
A turawa yan uwa su amfana