GYRAN GASHI
wannan hadin shi ne akekira da anty liyash domin gashin ki bashi ba karairayewa kuma zai rinka laushi ya kara tsawo kisami
GANYEN MAGARYA
ki da ka ganyen magarya arinka wanke gashi da shi yana yana karfafa gashi da kuma hana shi zubewa
GYARAN GASHI NA BIYU
- MAN ZOGALE
- MAN KWAKWA
- MAN ZAITUN
zaki hadasu guri daya ki rinka shafawa a kan ki.
Please share after reading
Don’t edit don Allah