MATSALOLIN DA SUKE KAMA HQ

  • Malewa
  • dadewa
  • fitar ruwa
  • qurajen farji.
  • tsiron farji
  • kumburin farji
  • doyin farji
  • Daskarewar ni’ima cushewar farji
  • qaiqayin farji.

Wadannan duk suna iya kama ‘ya’ya mata.

1-Macen da take fama da qaiqayin farji sai ta nemi:

Kashin akuya

tafarnuwa

garin hulba

man shanu

Sai ta tafasasu ta ringa shiga da xumi sau uku a rana zata warke.

2-DADEWAR GABA:

Macen da take fama da xaxewar farji sai ta nemi:

  • Ganyen kavewa.
  • Ganyen zogale.
  • Man kadanya.
  • Majigi.
  • Hulba.

Sai ta hadasu waje xaya ta kwava su da man ta ringa shafawa sau uku a rana duk shafawa sai ta wanke da ruwan xumi zata ga yadda farjinta zai taushi da kyau.

3-MALEWAR FARJI:

Shi ne mace taji zafi in ana saduwar da ita taji kamar ciwo ne a ciki to sai ta nemi:

  • Bagaruwa.
  • Alimun
  • Ganyen zogale.
  • Tafarnuwa.

Sai ta cakuxasu waje guda ta ringa zubasu a ruwa tana shiga. Wannan zafi zai xauke mata.

4-DAUKEWAR NI’IMA:

Macen da ni’imarta ta dauke sai ta nemi:

  • Aya mai gishiri.
  • Gyada mai gishiri.
  • Gujiya.
  • Madara.
  • Nonon kucciya.

Sai ki dakesu ki dinga shansu a madara ko nono kindirmo za kiga yadda ni’imarki zata dawo.

5-FITAR RUWA:

Macen da take fama da fitar ruwa sai ta nemi:

  • Saiwar zogale.
  • Saiwar rai baure.
  • Garin tafarnuwa.
  • Barkono.
  • Daddawa.

Sai ki hade kiyi yaji ki dake ki tankaxe yai luqui, ki ringa zuba a abinci kina ci.

Please share after reading

Don’t edit don Allah

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!