INGANTACCEN HADIN YAJIN MAI JEGO
- Me jego kisan wadannan Baure da Dan
- kumasau da minanas domin suna daga
- cikin abubuwan dake temakawa mace
- musamman wajen cikowar gaba tareda
- niCikowar gaba da ni ima tareda matsi ciki
- da waje sune cikar mace,ta kasa idan
- kika samu wadannan to bakida matsala
- wajen gamsarda miji kuma wannan yajin
- yana amfani sosai awannan fanni
- musamman wadanda basuda halin
- ciccibin saniya kona akuya wasu kuma
- basa iya cin wannan naman shine ake
- amfanida wannan yajin wajen cin abinci
- kullum anaso ya zama yajinki ko a miya
- ko cikin abinci ko nama yana aiki 100%
- kamar yanda kuka gani a sama sassaken
- baure da minanas sai Dan kumasau sune
- kan gaba wajen yajin saiki kara da
- sassaken gabaruwa kanunfari da sauran
- kayan kamshi na yaji amma dai
- wadancan na sama sufi yawa anaso aji
- alamarsu karara ima da matsi musamman me jego
- Me jego kisan wadannan Baure da Dan
- kumasau da minanas domin suna daga
- cikin abubuwan dake temakawa mace
- musamman wajen cikowar gaba tareda
- ni ima da matsi musamman me jego
Haka zalika yajin yana bukatar maggi da
barkono kadan yanda bazai fitoba tabbas
idan kika hadashi yanda yadace zakiga
amfaninsa koda bakya jego matukar
kinason cikowar gaba da ni ima tareda
matsi