QARIN NI’IMA A SAUKAKE UWARGIDA

Abubuwan bukata

  • kankana
  • gwanda
  • Abarva
  • lemon tsami
  • Madara

Yadda za’a hada

Kihadasu kimarkada a blender saikitace kidan matsa lemon tsami kadan kixuba madara peak kinasha hmmmm.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!