DON MAGANCE JIN ZAFIN SADUWA

wannan wani hadi ne da akeyi don magance zafin saduwa ko
rashin sha’awa ko daukewar ni’ima.
Abubuwan bukata
- dabino
- garin ridi
- garin habba
- da garin raihan
Yadda za’a hada
sai a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya a rinka sha
cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.