Sabuwar Dama Ga Matasa Daga Hukumar NiTDA
Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai albarka.
Hukumar bunkasa fasahar sadarwa ta kasa wato NiTDA ta fitar da wani babban dama Wanda zai taimaki matasa kwarai da gaske.
Shide wanan shirin wanda hukumar NiTDA ta shirya Za a tantance masu nema kafin ku cika application form din, wanda kyauta ne
Domin Cika Wannan shirin ga Yadda tsarin yake
Akwai Beginner’s level da kuma Intermediary level
Domin Cikawa Ga Jerin Link din sunan a kasa saiku shiga wanda yayi dede da ra’ayin ku
Beginner’s level:
👇
bit.ly/3SvJ2Zy
Intermediary level:
👇
bit.ly/3Szm17R
Za a rufe ranar: Friday, 12th May, 2023.
Allah ya bada sa’a