Sabuwar Hanyar Da Zaku Sayi 450MB Akan Naira ₦50 Kacal A Layin MTN
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
A yau nazo muku da wata hanya wacce zaku sayi 450MB akan naira 50 kacal kokuma 900mb akan 100 a layin MTN
Wannan wata hanyace wacce zaku iya sayan data mai sauki musamman a layin mtn
Yadda Zaka sayi wanann datan shine kamar haka:
Da farko ku danna *312*87# da zarar ka danna zata kawo maka bayani kamar haka
Sai kayi Replay da number 1
Daga nan zakaga sakon taya murna zasu dauki N50 su baka 450mb idan kanaso ka sake saya zaka iya sake danna Lambobin domin ka sake saya.
Datan yana expire a 14days
Yadda zaka duba datan ka aika sakon 2 zuwa 323
Note: amma wannan eligibility ne dan haka zaka iya gwadawa idan kayi sa a sai ka dace