MAGANIN MATSI NA MATA YADDA ZAKI TSUKE GABANKI IDAN KIN BU’DE A HAIFUWA KO TSALLE-TSALLE KO IN ANYI MIKI FYADE (RAPE)

Mata da yawa suna Fama da wannan Matsalar ta Budewar gaba, wasu In sun Haifu Wasu kuma In suna Hawa Keke me taya biyu, wasu kuma In suna Tsalle-tsalle, wasu kuma In Anyi Musu Fya’de.

Idan kina Buqatar Gabanki ya tsuke Yadawo kamar na Yarinyar wacce batasan ‘Da Namiji ba a rayuwarta to ga Matakan da Zaki bi:-

NA DAYA

  • Bagaruwar Hausa
  • Ganyen Magarya.

Idan kika samu wa’dannan abubuwa seki dafa su, ko kuma ki dafa ita bagaruwar ita kadai, sai ki rinka wanke gabanki da ruwan, ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin duminsa kaman 30mins a kalla sau biyu a sati.

NA BIYU

  • Kanunfari.
  • Zuma (Pure Zuma).

In kika same su Se ki dafa da zuma, ki rinqa shan sa da zafinsa, ko ki jiqa shi ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma

NA UKU

Kanunfari ana kuma dafa shi kanumfarin a zauna a ciki da dumi-duminsa ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun fari a garwashi a tsugunna, ayi turare, shi ma sau 2 a sati

NA HUDU

  • Kwallon mangwaro.
  • Zuma (Me kyau).

Idan kika samu kwallon Mangwaro seki fasa shi, zaki ga dan cikin fari, sai ki shanya shi Ya ya bushe, to Idan ya bushe se ki daka shi, a kwaba da zuma se rinka sashi a gabanki da daddare bayan isha’I, amma idan zaki kwanta bacci se ki wanke Gaban naki.

NA BIYAR

ko kuma ki dafa ‘dan cikin da bagaruwa, ki wuni kina tsarki dashi, ko ki zuba ruwan a baho seki na zaunawa a ciki shima a kalla sau uku a sati.

NA SHIDA

  • Bagaruwar Hausa.
  • Chikui (Dabino).

Inkika samu Bagarauwa seki Shanya ta ta bushe, Seki dakata ki tanka’de kayarki, seki samu Chikui, Kina Dandala da shi kina ci.

Insha Allah Zaki sha Mamaki.

Ma’anar Chikui, Wani Nau’ine na dabino Wanda ba’a fiye nomashi aqasar Hausa ba, Amma baya wahala akasuwa, shi ‘din Zaki Ganshi yanuna sosai kamar anzuba masa Zuma tsabar Laushinsa da zaqinsa, kuma Manya-manya ne.

Please share after reading

Don’t edit don Allah

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!