Yadda Ake Hadin Da Yake Magance Tusar Gaba

Abubuwan bukata
- Ganyen magarya
- Bagaruwa
- Yayan hulba
- Gishiri
Yadda za’a hada
Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki tafasa ki dunga shan ruwan kuma kina zama a cikin ruwa na tsawon minti goma.
Wanan shine ku cigaba da kasancewa damu , mungode