MAGANI CUTUTTUKAN FARJI
da farko dai Ana bukatar mace ta gujewa ruwan sanyi saboda Illa ce a Gare ta.
Ko da yaushe Ana bukatar mace ta kasance Mai amfani da ruwan dumi wajen tsarkin fitsari, da kashi, da haila (al'adar),da tsarkin jinin , sannan a cikin ruwan dumin a Dan kada alum kadan.
MAGANIN WANNA MATSALA
idan mace tana fama da
- warin farji
- fitar farin ruwa
- wari farji
- kuraje farji
- karni farji
- kumbura farji
- kaikayi farji.
ko kina jin wani Abu yana yawo a farjinki ko kuma datti ya shiga, kin barshi har ya dankare kin rasa yadda Zaki yi dashi, zo ga maganin Duk wadannan abubuwa.
Ki sami ganyen magarya, ki wanke shi ki sashi a tukunya ki zuba ruwa , ki tafasa shi sosai, sai ki dakko shi ki bar shi ya huce, ki dinga wanke farjinki dashi, sannan ki Dan Debi kadan, kina sha, sannan Zaki Iya samun roba Mai fadi ki zuba shi a ciki kina shiga cikin robar tsawon 30 sannan a sami manzogale a dinga sha kamar cokali biyu da Rana biyu, da daddare in dai aka yi yadda na fadi.