ZINARIYAR MACE WAJEN MIJINTA
MAGANIN BUSHEWAR GABAN MACE
gamai samun daukewar ni’ima da rashin sanin dadin aure ko rashin nishadi to amarya ko uwar gida ga yanda zaki magance wadannan matsaloli cikin sauki, sai ki samu:
- aya
- zuma
- dabino
- garin sallaja
yadda za’a hada
sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da yamma, wadda batayi aure ba kada tasha.mijinki zai ji kin canza sosai.