YADDA AKE MATSI DA ZUMA

GA WASU HANYOYIN MATSI DA ZUMA

  • _zaki iya hada tacecciyar zuma da ruwan alobera ki gauraya sosai sannan kiyi matsi idan kinyi kusan zuwa wajen oga saiki wanke sannan ki saka miski na matsi wato (miskul dhara)
  • _sannan zaki iya bari sai lokacinda zakije wajen oga ki sakata amma ki hadata da farin miski gurin ya jike sosai wannan ma ku jarrabashi
  • _ akwai man hulba dan egypt zaki ganshi akaramar kwalba zaki iya hadashi da tacecciyar zuma kiyi matsi kafin kije wajen oga wannan zai kara miki sha awa kuma shima oga zaki rikitashi
  • .
  • _ kina iya saka tacceciyar zuma a farjinki tunda safe sannan idan dare yayi ki wanke sannan ki kara saka wata lokacinda za aje wajen oga zakiyi mamakin aikinta._

Allah ta’ala yasa mudace

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!