YADDA ZAKA CIKE TALLAFIN KARATU DAGA GWAMNATIN KASAR QATAR
Gwamnatin Kasar Qatar ta fitar da sanarwar Bama Maza yan Nigeria scholarship, wandanda suke da sha’awar karatu a sashin addinin musulunci.
Masu bukatar cike wannan scholarship din, suna iya ziyartar cibiyar gudanarwa ta addinin Islama na ƙasar Qatar ta link din dake ƙasa.
Shi wannan website din, gaba dayansa da larabci yake dole sai mutum yayi amfani da translator ya fassara shi zuwa turanci.