Yadda Zaka Samu Kyautar Kati Airtime Sama Da N1000 A Opera Mini App.
A satuttukan da suka wuce ne ‘Opera Mini’ suka fitar da prize wanda suke Rabar da kyaututtuka Airtime/Cash/Androids
Idan kana da tsohuwar Opera Mini kayi Uninstall din sa sbd koda kayi Update bazaiyi ba saika taba ??
Bayan ka dauko Opera ka bude zaka ga alamar Hannu wato (?? Shake) bayan ka taba Enter zaka ga Shake Phone saika jijjiga Wayar anan take zasu budema Prize din da ka samu saika taba Progress domin kayi Verify Number ka, sannan zaka rika zuwa kana Yi duk bayan 3hours
Allah ya taimaka