Yadda Zakayi Apply Na Aikin Da ZaKa Samu ₦150,000 – ₦200,000 A Wata Daga Kamfanin Leadway Assurance Company Limited
![](https://howgist.com/wp-content/uploads/2023/01/images-23.png)
Tsarin aikin
- Sunan aiki: Sales Executive
- Lokacin aiki: Full Time
- Qualifications: BA/BSC/HND
- Wajen aiki: Lagos | Nigeria
- Albashin aiki: ₦150,000 – ₦200,000/month
Domin Neman wannan aikin aika sako da CV dinka Zuwa wannan email din r-igwe@leadway.com saika rubuta sunan aikin wato (Sales Executive) a matsayin Subject na sakon.
Allah ya bada sa’a
Idan bakasan niye CV ba Kalli bidiyon dake kasa domin ganin yadda zaka kirkiri naka