yadda zaku fitar da ruwa a wayarku tare da dattin daya toshe muku speaker

Abu na farko shine idan wayarka ta fada ruwa wannan Application din kana kuna shi zai futoma da dukkanin ruwan daya shiga speaker wayarka cikin sauki. 

Abu na biyu shine idan speaker wayarka datti ya toshe ta idan an kiraka a waya baka ji sosai sbd wannan dattin daya toshe speaker kana kuna wannan Application din zai futoma da dikkanin wani dattin daya tsaya a speaker wayarka.

HANYAR ZAKAYI AMFANI DA WANNAN APPLICATION DIN

Da farko zaka shiga playstore ka dakko wannan Application din zan ajiye muku Link din Application din daga kasa, bayan dakko Application din kana shiga cikin sa zaka danna Allow ma’ana ka bawa Application din cikakkiyar damar amfani a cikin wayarka kana dannawa zai kawo Application da yawa saika duba Application din a jerin Application din daya kawo ma zakaga Application din a rufe saika bude shi bayan nan a fuskar Application din daga tsakiya zakaga inda akasa FREES saika danna kana dannawa Application din zai fara aikin sa zai irga lambobi daga daya zuwa 100 yana kawai 100% shikenan ya gama inshallah zakaga dukkanin wani ruwa ko datti daya makale a wayarka ya futa.

Wannan Application din kana kunna shi zakaji yana kara sosai karka damu da kararar sa bazai cutamar da waya bah, wannan kararar da yake yana yin aikine domin futar da ruwan daya tsaya a wayarka ko dattin daya tushe ma speaker wayarka.

IDAN KANA SON DOWNLOAD DINSA 

Danna nan

Kai tsaye zaka danna gurin da nace ka danna ma’ana Danna nan bayan ka danna kai tsaye zai kaikai playstore. A nan ne zakayi download na Application din

Kai tsaye zaka danna yanda akasa install nan take zaiyi install shikenan saika fara amfani dashi. Na tabbata gai burgeka.

KU dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha

mungode

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!