MATAN DAKE FAMA DA NANKWARWA A CIKI GA MAGANI

a kullum kika yi wanka kika gama kafin ki fito sai ki shafe cikinki da aloebera ,ki barshi minti goma sannan ki wanke da sabulun salwa sai kuma ki fito ki shafe cikin da man shafawa na salwa, idan kina haka Zaki ga nan da nan nankwarwar ta fita.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!