SIRRIN SHAFA MAN ZAITUN GA FATA LOKACIN SANYI
kamar yadda muka sani man zaitun dai yana magunguna da yawa marasa adadi ,
anaso mace ta ringa shafashi ajikinki yana gyara fata sosai musamman a wanan lokacin na sanyi ,yana saka jiki laushi da santsi ,da sheki da Kyau
hakama yanada kyauki dinga
shafawa a gabanku, yana saka laushi da taushin hq .