Yanda zaku nemi aikin kidayar jama’a na shekarar 2023
Assalamu Alaikum barknmu mu da sake saduwa daku a wanan lokacin yan uwa a yau munzo muku da hayar da zaku nemi aikin kidayar jama’a wato Population and Hausing Census Cikin sauki.
Population and Hausing Census Sun bude portal na neman ma’aikata wanda zasuyi aikin kidayar jama’a a shekarar 2023
ABUBUWAN DA SUKE BUKATA
ya kasance kana da NIN Number
Ya Kasance kana da Certificate na kammala school
CERTIFICATE DIN DA SUKE BUKATA
Dole ne ya kasance kana da daya daga cikin wadanda nan Certificate din kamar haka
secondary School certificate
Diploma Certificate
NCE CertificateÂ
Degree Certificate
PhD Certificate
HnD Certificate
NIN Number School Certificate, sune kadai abubuwan da suke bukata wajan cike wannan portal din na neman aikin kidaya.
ga masu bukatar cike wanan aikin saiku danna apply
Apply now
KU cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha
mungode ???