ABUBUWA 10 DA YA KAMATA MU KULA DA SU AWANNAN YANAYI NA SANYI

Yana da kyau mu yawaita shan ruwa.

Amfani da face mask domin kariya daga iska dakuma kura( dust)

Yawan wanke idanuwa da ruwa bada sabulu ba domin kariya data shigar kura .

Saka sutura mai Dan nauyi domin bawa jiki dumi.

Rufe kofofi da windows domin rage shigowar kura( dust) acikin dakuna.

Amfani da sabulu marar kumfa sosai lokacin wanka.

Amfqni da man shafawa mai kyau domin inganta lafiyar jiki.

Cin abinci mai inganta lafiya musamman fruit.

Amfani da wet lips abaki domin kariya daga tsagewar baki.
10.A daina barin jiki ya bushe kafin shafa mai hakan me saka tsagewar jiki.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!