AMFANIN KUR-KUR WAJAN GYARAN FATA
yana da amfani sosai awajan gyara fata ko jiki
hakan nema ya saka muka gane muku wannan
hadin na gyara jiki
- kurkun
- dakakkiyar alkama
- man zaitun
Yadda uwargida zatayi
Ki samu kurkun sai ki daka, daga nan sai ki hada
da dakakkiyar alkamanki, sannan ki hada da man
zautun daga nan sai ki shafa a fuskarki ko a
jikinki bayan awa biyu ko uku sai ki wanke
fuskarki ko jikinki da ruwan dumi..