MATA A KULA DA WANAN LOKACIN PERIOD
A duk lokacin da kika gama period ki tafasa ruwan zafi ki saka wandon da kikayi amfani dasu aciki su jiku sai ki wanke ki shanya a rana ldan sun bushe sai ki gogesu da dutsan guga lnsha Allahu duk wata cuta dake jikin wandon zata fita .
Sanan a kula a dinga canza pad akai akai kamar bayan awa 4 haka saboda nan idan mace Bata yi da gaske ba zata iya samun cututuka daban daban .
Sanan akula da yin tsarki da ruwan dumi kona zafi lokacin period saboda Yana da mukar anfani ke kanki Zaki ji Dadin jikin ki ,ruwan sanyi kam zakiji ke kanki baki son saka shi a jikin ki .
Wanan shine mungode