MAGANIN BASUR KOWANNE IRI

Idan ka karanta kayi share zuwa yan uwa domin su amfana,banda mugunta!!!

Duk mai fama da matsala ta basir ko dattin ciki ko cushewar ciki ga wannan ingantacciyar hanya wacce zaibi domin samun sauki da warama.

  • Lemon-tsami guda uku tsamiya guda uku
  • Jan-gauta guda uku
  • Barkono guda biyar
  • Sabulun sha(Tukash sha) kamar girman lemon tsami.

Dukkan wadannan abubuwa In aka tashi sai a hade su waje daya a jika, su kwana. Kullum sai a tsiyayi rabin kofi a sha da safe kafin a ci abinci. Ana diba ana kara ruwa, har sai ya salamce sannan a zubar.

Wannan magani ne na Basur sosai. Indai ka hada shi zai warke, ka rabu da shi da iznin Allah.

GARGADI!!!

Banda masu Ulcer.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!