AMFANIN SHAN RUWAN RAKE

Bushewar ciki,ka nemi rakke kamin kaci komai ka sha sai ka koshi.

Shawara : Ka yi blending rake zuwa cup daya ka sha kamin ka karya da safe bayan awa daya ka karya,ka fake yin haka kullum zuwa wata daya zaka ga yanda zaka rinka yin fitsarin shawara.

Tsananin gajiya da kasala : Ka nemi rake ka zanka sha bayan ka yi aiki ko a sanda kake jin gajiya.

Karfin jiki : Ka sha rake a kullum bayan kaci abinci.

Karamcin ruwan jiki : A kullum ka sha rake safe,rana da yamma bayan kaci abinci

Zafin ciki : Ka zanka shan rake kamun ka konta bacci.

Taurin bahaya na basir ka zanka shan rake akai akai.

Ciwon ciki mai murdawa ka nemi citta da rake kayi blending ka sha cup daya bayan ka karya.

Kumburin ciki : Idan ka ci wani abu da ya kumburuma ciki to ka nemi rake ka sha bayan wasu mintuna zaka ji wasai.

Zafin jiki : Jikinka na zafi haka kawai ka fake shan rake kullum da safe kamun kaci komai

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!