YADDA MACE ZATAYI TSARKI BAYAN TA GAMA JININ AL’ADA

Abubuwan bukata
- ganyen magarya
- miski
- garuwa kadan
- kanunfari
Yadda za’a hada
Sai ki hada su ki tafasa idan Ya kamala huce sai ki samu detol kadan ki zuba a ciki sai ki shiga ciki ki zauna.bayan nan saiki Samu zuma,miski,sai uwargida tayi inserting dashi.