ANFANIN SHAN RUWAN KWAKWA GA LAFIYAR JIKI
Kamar yadda muka sani kwakwa tana da matukar anfani ga lafiyar jiki mussanman ma wurin bangaran ma’aurata ,to haka zalika ruwan tama Yana da matukar anfani ga lafiyar jiki ,masana sun yi bincike sun gano cewa yawan shan ruwan KWAKWA .
shan ruwan KWAKWA Yana Kara lafiya da kuzari
Shan ruwan KWAKWA Yana wanke koda
Shan ruwan KWAKWA Yana fidda tsakuwa da take Zama a cikin ciki
Wanan shine ku dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe