DAN GYARAN GABAN MACEN DA TA HAIHU

wannan wani bayani ne mai muhimmanci musamman ga
matar data haihu takeson gyaran jikinta da kuma matsewar jikinta ko gabanta cikin sauki, sannan kuma zai kame jijiyonda suka saki, kuma yana maido da martabar ‘ya mace Kuma gaskiya wannan hadine mai ban mamaki yanda za’ayi
shine sai a samu.

  • lemun tsami
  • ‘ya’yan bagaruwa
  • da gishiri
  • sallaja

Yadda za’a hada

wannan wurin masu kayan magani zaki samu insha Allah sai a tafasa sosai bayan ya huce sai a rinka zama cikin wannan hadin mai albarka, har tsawon sati biyu (2) sannan kuma sai ki hada da zuma da man zaitun da habba kina matsi dashi..
Sai ki zauta mai gida da wannan hadin

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!