DOMIN KASANCEWA CIKIN KAMSHIN JIKI

  • lalle
  • turararan ruwa

sannan gamai son kamshin fata, Ki kwaba lalle da turaren ki mai kyau na ruwa wanda ake durawa ki zuba isasshen ruwa a bucket ki sa garin lalle ta jika tai já zir sai ki tsiyaye ruwan ki diga turaren ki mai kamshi ciki Bayan kinyi wankan sabulunki sai ki dauraye jikinki dashi inkin lizimci haka to bake ba rabo da kamshin jiki in sha AllahuDon gyaran Fata; lalle dai ba karamin tasiri yake dashi wajen gyara fata ba.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!