HADIN BABBAR MACE

Wannan wani hadine wanda zai mai dake yar’ gata agurin mijinki, babu kamarki ki zarce sa’a koda kuwa ku hudune agurin mijinki sai kin fita daban acikinsu.

Abubuwan bukata

  • Ruwan kwakwa
  • Garin dabino
  • Ayaba
  • Ridi
  • Cikui
  • Madara
  • Zuma

Yadda za’a hada

Ki samu rwn kwakwanki kamar kimanin kofi daya sai kizuba garin dabino kamar 3 spoon sai ki samu ayabarki kamar guda3 , ridi wanda kika soyashi sama sama shima y zama 2spoon.saiki hada ki markadasu sannan kisa madara ta gari kota ruwa akalla rabin gwangwani sai ki zuba zumarki aciki.sha wannan hadin in kika yishi zai mai dake yar gata wurin oga.Allah yasa mu wanye lpy.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button