DON GYARAN KANKI BAYAN HAIHUWA

wannan wani bayani ne mai muhimmanci musamman ga
matar data haihu takeson gyaran jikinta da kuma matsewar jikinta ko gabanta cikin sauki, sannan kuma zai kame jijiyonda suka saki, kuma yana maido da martabar ‘ya mace kuma gaskiya wannan hadine mai ban mamaki yanda za’ayi shine sai a samu.

  • ‘ya’yan bagaruwa
  • da gishiri

wannan wurin masu kayan magani zaki samu insha Allah sai a tafasa sosai bayan ya huce sai a rinka zama cikin wannan hadin mai albarka, har tsawon sati biyu (2) sannan kuma sai ki hada da zuma da man zaitun da habba kina matsi dashi..

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!