GA MACEN DA TAKE DA BUKATAR KUGU (HIPS)

macen da take da bukatar kugu ko take da matsala rashin yalwar kugu bayan Nata ya zamanto a shafe sai ta samu wadannan kayan lambun

  • Abarba.
  • ayaba.
  • gwanda.
  • kankana.
  • Zuma.
  • madara peak.

sai ta hada su guri daya ki markada su su zama ruwa sai ki zuba zuma da madara ki rinka sha

Sai kuma ki samu zogale dafaffe ki hada da alayahu ki zuba tumatur da albasa kiyi kwadon su.

Haka Zaki rinka yi ga kwadon ,ki rinka yin wadannan kayan lambu da kika markada sai ki rinka sha da asuba

    DOMIN GYARAN NONO

ga macen da take so nonuwa ta su ciko ko ta keso su Kara girma sai ki nemo.

  • kankana
  • mangwaro

Ki fere su ki shanya su su bushe soaai sai ki daka ki rinka tafasa ruwan zafi kina damawa kina sha a kullum sau biyu a Rana sai ki hada da shan kayan lambu, wannan hadin yana Kara ciko da yamutsatsen nono yana kima Kara girman nono ga masu kana.

MAGANIN NANKARWA ( STRECH MARK)

kankarwa shine irin wannan zanen da yake futowa a cikin mace da zaran ta
Fara haihuwa ko kima in tayi kiba, a cikinsa mace ya kan fito ya sanya fatar
cikin ta ya mutse.

Ana amfani da man dodon kodi a shafa a ciki, yana gyara fatar ciki ta koma kamar ba a haihu ba.
Idan baki samu wannan ba saiki samu wadannan

man ka danya.
man zaitun
lemun tsami.

ki hada man kadanya da man zaitun guri guda, ki matsa lemun tsami a Kai,
amma ba da yawa ba , ki matsa sossai sannan sai ki dinga sharewa ki yawaita
yi.

Ana shafa zuma farar saka da daddare, idan Zaki kwanta bacci da safe sai
ki samu ruwan dumi ki wanke.

Please share after reading

Don’t edit don Allah

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!