GA WANI SABON LABARI GA MASU MINING PI-NETWORK

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Na Hawgist.Com

A Sabon Update Dinmu Nayau Zamu Kawo Muku Sabon Update Akan Pi Network.

Albishirinku Masu Mining Na Pi Network, A Yau Mun Samo Muku Two Updates A Bangaren Ko Akan Pi Network Wanda Munsan Zakuyi Matukar Farin Ciki Da Jin Wannan Labari.

Update Na Farko Dai Shine Akan Pi Chainmall, Wanda Aka Budeshi A Baya Amma Ba,a Fara Sayayya Ba A Cikinsa.

Sakamakon Wasu Yan Matsaloli Da Aka Samu, Amma Yanzu An Bude Wannan Mall Ta Yadda Zaka Iya Sayen Dukkan Abubuwanda Aka Dora, Sai Dai Matsalar Itace Babu Manyan Kayayyaki Kamar Da.

Saboda Haka Sai A Hankali Za,a Dorasu Zaka Iya Jira Har Izuwa Lokacin Da Aka Dora Manyan Kayayyaki Saika Siya.

Abu Na Biyu Shine Akwai Wani Kamfani Mai Suna Pito Go Daya Bude Kamfaninsa Yace Zai Fara Karbar Pi Network Ga Duk Wadanda Suke Son Zuwa Wata Kasa Daga Kasarsu.

Saboda Haka Nan Gaba Kadan Zaka Iya Biyansu Da Pi Network Domin Su Kaika Zuwa Kasar Da Kakeso.

Last Update Shine Akwai Kungiyar Da Aka Bude Anan Arewa Wadda Zata Rika Karban Pi Tana Bawa Mutane Kayayyaki Anan Gaba Kadan Amma Saikayi Kyc An Zubama Shi A Balance Dinka.

To Wadannan Sune Latest Updates Dangane Da Pi Network Mutane Ayi Hakuri A Cigaba Dayi Dama Duk Abinda Kake Tunanin Jindadi Daga Gareshi To Dole Akwai Wahala Kafin Jindadi.

Lokacin Shima Kudi Ne Domin Idan Baka Dashi To Kudinma Bazaka Iya Nema Ba Kaga Kuwa Arziki Ne Babba.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!