YADDA AKE AMFANIDA KUR-KUR WAJAN GYRAN JIKI

yana da amfani sosai awajan gyara fata ko jiki
hakan nema ya saka muka gane muku wannan
hadin na gyara jiki.

  • kurkun
  • dakakkiyar alkama
  • man zaitun

Ki samu kurkun sai ki daka, daga nan sai ki hada
da dakakkiyar alkamanki, sannan ki hada da man
zautun daga nan sai ki shafa a fuskarki ko a
jikinki bayan awa biyu ko uku sai ki wanke
fuskarki ko jikinki da ruwan dumi.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!