SIRRIN CUCUMBER DA LEMON TSAMI WURIN GYARAN JIKI
Maganin tabon dake jikinki da kara laushin fata da kyau
Idan kika hada ruwan lemon tsami da kukumber sannan kika shafa a jikinki zai magance miki tabon jiki.kuma wanan hadin uwargida zata rinka yinshi akai akai saboda komai ya tafi yadda ake so