YADDA ZAKU GYARA FUSKARKI DA KAFA DA TOKA
Yanda Ake gyaran Fuska da Kafa da Toka
Amfanin gyaran fuska da kafa da toka. Nasan wasu zasuyi mamaki Jin nace toka eh toka da kuka sani. Sannan wanna gyaran bawai budurwa ko matan aure kadai ya tsayaba harda magidanta da samari Kuma ba a barku a baya ba.
ZANFARA NE DA GYARAN FUSKA.
Yanda zakuyi gyaran Nan da farko zaku sama toka ku tankade saiku kwabashi ruwa ruwa saiku shafa a fuskanku bayan kungama karku wuce minti 1 zuwa 2 sai a wanke, wasuma lkcn dasuke shafawa sukanji zafi to zarar kunji hakan ma Kuna gama gogawa kawai aje a wanke Dan toka nada karfi ba a barinsa ya dau lokaci Dan wasu na complain akan Yana kone musu fuska to shiyasa ba a barinsa ya Jima da zarar angana shafawa sai a wanke fuska da kyau a Dina Mai Vaseline a shafa a fuskan ayi haka na kaman kwana3 kullum sau daya a rana masu pimples da kananan rashes gsky sai sunfijin dadin wannan gyara domin Yana kashe duk wani kuraje dake fuska ssai.
Amma karku manta ba a barin tokan ya Dade a fuska
GYARAN KAFA
Yanda ake wannan gyara da toka zaku kwaba toka ku shafama kafanku saiku sama leda ku rufe sai a kawo safa a saka har na tsawon minti30 bayan wannan mintuna sai a wanke kafa da dutsen goge kafa duk wani kauje ko fasau zakuga Yana kankarewa Yana fita in angama sai a shafa Mai Vaseline kafan kenan.Anaso a yi wannan wankin kafa na toka na tsawon 1wk kullum sau 1 a rana zakuga result insha Allah bayan anyi a Dan yawaita sama kafan Vaseline akai akai.
Ina fatan xaku gwada pls sannan a lura pls duk Wanda sukayi yaimusu aiki ina fatan xasuyi posting akan result din da suka gani. A daure sbd sanyi yashigo fasau dai na yaga zanin gado kar ku manta atoh masu kaujema xaitafi insha Allah.
NOTE
Na fuska karka manta ba abari ya Dade Dan kar garin gyaran gira a rasa ido atoh a kiyaye pls atlst 1min. Allah y bada ikon yi